Muhammad al-Arify
Appearance
Muhammad al-Arify | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Mohamad bin Abd al Rahman bin Milhi bin Mohamad al Arefe |
Haihuwa | Dammam, 15 ga Yuli, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Saudi Arebiya |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Imam Muhammad ibn Saud Islamic |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Liman da marubuci |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
arefe.ws… |
Muhammad bin Abdul-Rahman al-Arifi ( Larabci: محمد بن عبد الرحمن العريفي , an haife shi 15 Yuli 1970) marubuci ne ɗan ƙasar Saudiyya da kuma Da'i. Ya kammala karatunsa a jami'ar Sarki Saud, kuma memba ne a ƙungiyar kasashen musulmi ta duniya da kuma ƙungiyar malaman musulmi.